Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana a lokacin wata ganawa da yayi yau din nan da shugaban Majalisar Koli ta kasar Iraki (ISCI) Sayyid Ammar Hakim da 'yan tawagarsa da suke ziyara a nan Tehran cewa, Amurka ba abin dogaro ba ce inda yayi watsi da ikirarin Amurka na cewa tana fada ne da kungiyoyin ta'addanci na kasar Iraki da suka hada da Da'esh da sauransu.
Lambar Labari: 3481024 Ranar Watsawa : 2016/12/11
Bangaren kasa da kasa, an kammala babban taro na kasa da kasa kan karfafa alaka tsakanin manyan addinai na duniya guda biyu musulunci da kiristanci.
Lambar Labari: 3480923 Ranar Watsawa : 2016/11/09
Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan kasar Algeria a yayin halartar taron baje kolin littafai na kasar ya bayyana cewa za a yi amfani da fasahar adana littafai ta Qom a kasar Algeria.
Lambar Labari: 3480898 Ranar Watsawa : 2016/11/01
Limamin Juma’a A Tehran:
Bangaren kasa da kasa, wanda ya jagoranci sallar juma’a Tehran ya bayyana abin da yake faruwa na fadar al’ummomin duniya dangane da zaluncin masu girman kai a matsayin babban ci gaba.
Lambar Labari: 3480870 Ranar Watsawa : 2016/10/21
Bangaren siyasa, Hojjatol Islam Sayyid Ahmad Khatami limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a birnin Tehran a yau, ya ce Amurca da Britania sune a gaba gaba wajen goyon bayan ta'asan da Saudia da kawayenta suke aikatwa a Yemen.
Lambar Labari: 3480857 Ranar Watsawa : 2016/10/15
Limamin Juma’a A Tehran Ya Ce:
Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Mvahadi Kermani wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran ya bayyana ikon da Amurka take yi da kasashen musulmi a matsayin babban munkari da ya kamata a hana a wannan zamani.
Lambar Labari: 3480832 Ranar Watsawa : 2016/10/07
Limamin Juma’a a Tehran:
Bangaren kasa da kasa, wanda ya jagoranci sallar Juma’a a Tehran ya bayyana ta’addancin al Saud da cewa daidai yake da larabawan zamanin jahiliyya da ska cutar da manzon Allah da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3480771 Ranar Watsawa : 2016/09/10