iqna

IQNA

Abdulmalik Alhuthi:
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar ansarullah ya bayyana cewa idan masarautar Saudiyya ta ci gaba da kai hari da kuma killace al’ummar Yemen suma za su ci gaba da ai hari kan muhimamn wurare mallakin masarautar Saudiyya.
Lambar Labari: 3482156    Ranar Watsawa : 2017/12/01