iqna

IQNA

Muftin na Croatia a taron hadin kai:
IQNA - Babban Mufti na kasar Croatia Aziz Hasanovic ya bayyana haka ne a yayin jawabinsa a wajen bude taron kasa da kasa kan hadin kan musulmi karo na 39, inda ya ce: Manzon Allah (SAW) ya ba da cikakken umarni ga al'ummar kasar, kuma shi ne kiyaye hadin kan al'ummar musulmi ga dukkanin musulmi.
Lambar Labari: 3493837    Ranar Watsawa : 2025/09/08

IQNA - A jiya 30 ga watan Oktoba ne aka gudanar da bikin karrama 'yan wasan da suka yi nasara a gasar haddar kur'ani ta kasa da kasa karo na 13 na kasar Zambiya a jami'ar Musulunci "Lucasa" babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3491961    Ranar Watsawa : 2024/10/01

Tehran (IQNA) Kwamitin malaman addinin muslunci a kasar Aljeriya mayar wa shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da kakkausan martani.
Lambar Labari: 3486421    Ranar Watsawa : 2021/10/13

Bangaren kasa da kasa, malaman addinin muslunci a kasar Senegal sun yi Allawadai da kudirin Trump a kan masallacin quds.
Lambar Labari: 3482206    Ranar Watsawa : 2017/12/16