IQNA - A cikin jawabinsa Mufti Janin ya yi la'akari da haramcin zubar da jinin musulmi a hannun wani musulmi, ya kuma yi karin haske da cewa: "Masu gwagwarmaya ba mutanen fitina ba ne."
Lambar Labari: 3492393 Ranar Watsawa : 2024/12/15
Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da yunkurin salwantar da rayuwar Imran Khan, tsohon Firaministan Pakistan, tare da daukar hakan a matsayin fitina da laifi.
Lambar Labari: 3488122 Ranar Watsawa : 2022/11/04
Tehran (IQNA) Bayanai daga Afganistan na cewa mutane kimanin 33 ne suka rasa rayukansu kana wasu 43 suka jikkata a wani harin bam da aka kai kan wani masallacin sufaye a arewacin kasar a daidai lokacin da ake sallar Juma’a.
Lambar Labari: 3487205 Ranar Watsawa : 2022/04/23