iqna

IQNA

tilasta
IQNA - Ali Moghdisi ya rubuta cewa: Ko ta'addancin da aka yi a Kerman na kungiyar ISIS ne ko kuma Isra'ila, babu bambanci a yanayin lamarin; Domin yanayin Amurka-Zionist na ISIS ba zai iya kawar da sawun Mossad da rawar da CIA ke takawa a cikin laifin da aka ce; 'Yan takfiriyya na ISIS suna bin manufofin gama-gari da manyan manufofi daga wannan kyakkyawar hidima zuwa ga shugabannin Amurka da sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3490430    Ranar Watsawa : 2024/01/06

A rana ta goma ta Guguwar Al-Aqsa
Gaza (IQNA) A yayin da ake ci gaba da kai munanan hare-hare na gwamnatin sahyoniyawa a zirin Gaza, al'ummar wannan yanki sun shafe dare da zubar da jini, kuma adadin wadanda abin ya shafa ya karu. A daya hannun kuma, asusun kula da yawan al'umma na Majalisar Dinkin Duniya a Falasdinu ya sanar da cewa, an hana mata masu juna biyu 50,000 a yankin Zirin Gaza samun kayayyakin jinya. Har ila yau a yau, gwamnatin yahudawan sahyoniya ta sanar da samun karuwar asarar rayukan dakarun sojinta.
Lambar Labari: 3489985    Ranar Watsawa : 2023/10/16

Tehran (IQNA) a ci gaba da keta alfarmar masallacin Quds da yahudawa ke yi, a yau ma sun sake kaddamar da wani farmakin a kan wannan masallaci.
Lambar Labari: 3487200    Ranar Watsawa : 2022/04/21

Tehran (IQNA) Wata kotun daukaka kara a kasar Saudiyya ta tabbatar da hukuncin kisa da aka yanke wa wasu matasan Bahrain biyu da ake zargi da aikata zagon kasa a kasar.
Lambar Labari: 3486808    Ranar Watsawa : 2022/01/11

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Canada ta sanar da cewa za a bi kadun hakkokin musulin Uighur na kasar China da ake zalunta.
Lambar Labari: 3485666    Ranar Watsawa : 2021/02/18

Jagoran juyin juya hali a Iran ya ce sun tilasta wa makiyan kasar ja da baya a wasu bangarori kuma za su tilsta su ja da baya a bangaren tattalin arziki.
Lambar Labari: 3484257    Ranar Watsawa : 2019/11/20

Bangaren kasa da kasa, A ci gaba da kaddamar da hare-haren wuce gona da iri da Isra'ila ke yi kan al'ummar Palastine,a yau wani bafalastine guda ya yi shahada a Gaza.
Lambar Labari: 3483051    Ranar Watsawa : 2018/10/17

Jami'an Tsaron Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun fara rusa wasu kauyukan Falastinawa a yankunan da ke gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3482808    Ranar Watsawa : 2018/07/04

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar China na yin liken asiri a kan musulmin kasar ta hanyar yin amfani da naurorin daukar hoto.
Lambar Labari: 3482314    Ranar Watsawa : 2018/01/19