Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran ya bukaci hukumomin Afghanistan da su hukunta wadanda ke da hannu a harin ta’addancin Kunduz.
Lambar Labari: 3486408 Ranar Watsawa : 2021/10/10
Tehran (IQNA) Fathi Nurain dan wasan kasar Aljeriya ne a bangaren wasannain Judo wanda yaki amincewa ya yi wasa da bayahuden Isra'ila.
Lambar Labari: 3486131 Ranar Watsawa : 2021/07/23
Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya nashirin kaddamar da samame a kan masallacin quds mai alfarma da sunan raya idin Haikal Mauhum na yahudawa.
Lambar Labari: 3485772 Ranar Watsawa : 2021/03/30
Tehran (IQNA) an gabatar da karatu daga makarantan da suka kai mataki na karshe a gasar kur'ani ta duniya da ake gudanarwa a Iran.
Lambar Labari: 3485734 Ranar Watsawa : 2021/03/10
Tehran (IQNA) Alkalan kotun hukunta manyan laifuka ta duniya sun amince da batun gudanar da bincike kan laifukan da ake zargin Isra’ila ta aikata a kan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485623 Ranar Watsawa : 2021/02/06
Tehran (IQNA) makaranta kur’ani mai tsarki 120 ne suke halartar gasar kur’ani ta duniya a Iran ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3485571 Ranar Watsawa : 2021/01/20
Tehran (IQNA) an dakatar da gudanar da sallar Juma'a har tsawon makonni uku masu zuwa saboda yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485190 Ranar Watsawa : 2020/09/16
Tehran (IQNA) wasu fitattun mata a duniya su 40 sun yi watsi da shirin Isra'ila na mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484944 Ranar Watsawa : 2020/07/02
Tehran (IQNA) Hukumomin Saudiyya sun sanar da cewa, ‘yan kasar da kuma sauran kasashen ketare da suke cikin kasar ne za su gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3484922 Ranar Watsawa : 2020/06/23
Tehran (IQNA) gwamnatin Isra’ila ta kara tsawaita dokar hana babban limamamin masallacin Quds shiga cikin masallacin daga nan har zuwa watanni hudu.
Lambar Labari: 3484861 Ranar Watsawa : 2020/06/04
Tehran (IQNA) masu adawa da muslunci a kasar Faransa sun yi rubutu na barazanar kisan musulmi a kan bangayen masallaci a Cholet.
Lambar Labari: 3484822 Ranar Watsawa : 2020/05/21
Tehran (IQNA) Dakarun da ke biyayya Khalifa Haftar a kasar Libya sun sanar da tsagaita wuta a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3484819 Ranar Watsawa : 2020/05/20
Tehran (IQNA) kwamitin kula da harkokin masallacin Quds ya sanar da cewa za a bude masallacin bayan karamar salla.
Lambar Labari: 3484813 Ranar Watsawa : 2020/05/19
Bangaren kasa da kasa, babban malamin Azhar ya yi kira zuwa karfafa tattaunawa tsakanin mabiya addinan musulunci da kiristanci.
Lambar Labari: 3484143 Ranar Watsawa : 2019/10/11
Bangaren kasa da kasa, a cikin wani bayani da ofishin jakadancin Lebanon A London ya fitar a yau, gwamnatin Lebanon ta nuna takaicinta kan kan mataki n da Birtaniya ta dauka na haramta Hizbullah a kasar.
Lambar Labari: 3483407 Ranar Watsawa : 2019/02/27
Bangaren kasa da kasa, 'yar majalisar dokokin Amurka musulma Ilhan Umar ta ce Donald Trump ya tabbatarwa duniya cewa shi haja ce ta sayarwa.
Lambar Labari: 3483143 Ranar Watsawa : 2018/11/22
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar kur’ani da kiran salla a kasar Ghana wadda mutane 36 suka kara.
Lambar Labari: 3482634 Ranar Watsawa : 2018/05/05
Bangaren kasa da kasa, a yau Jiragen yaki na kawancan da Amurka take jagoranta sun yi shawagi a kan iyakar Iraki da Syria.
Lambar Labari: 3482560 Ranar Watsawa : 2018/04/11
Bangaren kasa da kasa, a taron da aka kammala na fada da tsatsauran ra’ayi a mataki da kasa da kasa a Masar, an jaddada wajabcin daukar matakan shar’a kan masu goyon bayan yan ta’adda.
Lambar Labari: 3482438 Ranar Watsawa : 2018/02/28
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taro na nuna goyon baya ga Quds a kasar Tunisia tare da halartar kungiyoyin farar hula.
Lambar Labari: 3482317 Ranar Watsawa : 2018/01/20