iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Mutanen Amurka sun girmama wani likita musulmi wanda ya samar da wata na’ura wadda take taimaka ma masu fama da corona wajen lumfashi.
Lambar Labari: 3484709    Ranar Watsawa : 2020/04/13

Bangaren kasa da kasa, wata musulma a kasar India ta gudanar da wani gagarumin aiki na hada kur’ani mai tsarki ta hanyar dinki da zare a kyalle.
Lambar Labari: 3482524    Ranar Watsawa : 2018/03/30

Bangaren kasa da kasa, a hare-haren ta’addancin da aka kai jiya mabiya mazhabar shi’a a birnin Karachi na kasar Pakistan mutane kimanin 60 suka rasa rayukansu, wasu da dama kuma suka jikkata.
Lambar Labari: 2790528    Ranar Watsawa : 2015/01/31