iqna

IQNA

makami
Quds (IQNA) Al'ummar Palastinu ba za su iya gudanar da sallar Juma'a a masallacin Al-Aqsa ba, sakamakon hana su da sojojin gwamnatin sahyoniyawan da suke yi, kamar yadda suka yi a makonnin da suka gabata. A sa'i daya kuma, masu amfani da shafukan sada zumunta sun yada faifan bidiyo da dama na makaman roka da aka harba kan Masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3490319    Ranar Watsawa : 2023/12/16

Washington (IQNA) Daliban Falasdinawa uku ne suka jikkata sakamakon harbin wani da ba a san ko waye ba a jihar Vermont da ke Amurka. Wasu majiyoyin labarai sun ce wannan lamari ya haifar da kiyayya ga Falasdinawa.
Lambar Labari: 3490213    Ranar Watsawa : 2023/11/27

Wani Jigo a kungiyar Hamas ya bayyana cewa:
Tehran (IQNA) Wani mamba a ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Falasdinu Hamas ya jaddada cewa gwamnatin sahyoniyawan tana amfani da raunin kasashen Larabawa wajen mamaye birnin Kudus da Masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487919    Ranar Watsawa : 2022/09/27

Tehran (IQNA) gwamnatin Saudiyya ta kashe wani matashi bisa zarginsa da yi wa sarki bore.
Lambar Labari: 3486019    Ranar Watsawa : 2021/06/16

Tehran (IQNA) Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya yi watsi da sabon daftrain kudirin Amurka da ke neman a sabunta takunkumin hana Iran saye da sayar da makamai.
Lambar Labari: 3485086    Ranar Watsawa : 2020/08/15

Wasu gungun 'yan ta'addan takfir masu dauke da akidar wahabiyanci sun harba makamai masu dauke da guba a kan wasu unguwanni da ke cikin birnin Aleppo a nakasar Syria a daren jiya.
Lambar Labari: 3483151    Ranar Watsawa : 2018/11/25

Bangaren kasa da kasa, dakarun saman kasar yemen sun kai hari da makamai masu Linzami a filin sauka da tashi na jiragen Abha na da kuma cibiyar Man fetir na Aramko dake kasar Saudiya.
Lambar Labari: 3482561    Ranar Watsawa : 2018/04/11