iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Harin ta’addancin da kungiyar ISIS ta kai a hubbaren Sayyid Ahmad bin Musa (AS) da ke Shiraz, wanda ya yi sanadin shahadar mutane 15 tare da raunata masu ziyara 27, tare da yin Allah wadai da wasu kasashen duniya.
Lambar Labari: 3488078    Ranar Watsawa : 2022/10/27

Tehran (IQNA) A rana ta biyu a jere, wasu gungun 'yan yahudawan sahyuniya sun kai hari a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487917    Ranar Watsawa : 2022/09/27

Tehran (IQNA) a cikin wata wasika da suka aike wa Sarkin kasar, cibiyoyi da kungiyoyi 28 na fararen hula a Kuwait, sun bayyana matukar adawarsu da duk wani mataki na kulla hulda tsakanin kasarsu da Isra’ila
Lambar Labari: 3487562    Ranar Watsawa : 2022/07/18

Tehran (IQNA) Shugaban ofishin siyasa na Hamas Ismail Haniyeh ya ce  tawagar Hamas ta gana da Firayi ministan Lebanon Najib Mikati, a yau Litinin a birnin Beirut.
Lambar Labari: 3487475    Ranar Watsawa : 2022/06/27

Tehran (IQNA) A ranar Juma'ar da ta gabata ce sashen tsare-tsare na gwamnatin yahudawan Isra’ila ya sanar da taron kwamitin tsare-tsare na majalisar koli, inda taron ya sanar da amincewa da shirin gina rukunin gidaje 4,000 a cikin yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3487262    Ranar Watsawa : 2022/05/07

Tehran (IQNA) Hangen nesan da Shelanta ranar Quds ta duniya da Imam Khumaini ya yi ya karfafa gwagwarmayar Falastinawa.
Lambar Labari: 3487217    Ranar Watsawa : 2022/04/26

Tehran (IQNA) Babban magatakardar MDD Antonio Guterres, ya taya musulmin duniya murnar shigowar watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487115    Ranar Watsawa : 2022/04/02

Tehran (IQNA) Hamas ta yaba da matsayin da kasar Malaysia ta bayyana na goyon baya n al-ummar Falasdinu.
Lambar Labari: 3486457    Ranar Watsawa : 2021/10/21

Tehran (IQNA) Dan wasan Judo na kasar Sudan ya janye daga gasar Olympics ta Japan domin kada ya hadu da dan wasan Judo na Isra’ila a karawarsa ta gaba.
Lambar Labari: 3486141    Ranar Watsawa : 2021/07/26

Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar Jihadul Islami ta Falastinu ya aike da sakon godiya ga jagoran juyi na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
Lambar Labari: 3485940    Ranar Watsawa : 2021/05/23

Tehran (IQNA) kamar kowace sheakara a yankunan arewacin Amurka a lokacin watan ramadan musulmi suna gudanar da wasu harkokinsu na zumi da ibada.
Lambar Labari: 3485805    Ranar Watsawa : 2021/04/13

Tehran (IQNA) an yi gargadi dangane da irin hadarin da masallacin quds mai alfarma yake fuskanta daga yahudawa masu tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3485783    Ranar Watsawa : 2021/04/04

Jagoran Juyi A Iran:
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei ya ska wa Shekarar 1400 Hijira Shamsiyya: Shekarar Кere-ƙere Goyon Baya Da Kawar Da Cikas.
Lambar Labari: 3485758    Ranar Watsawa : 2021/03/21

Tehran (IQNA) an gudanar da zaman taron karawa juna sani na limaman masallatan kasar Uganda tare da halartar wasu daga cikin wakilan kungiyoyin addini.
Lambar Labari: 3485472    Ranar Watsawa : 2020/12/19

Tehran (IQNA) mutanen birnin Tunis a kasar Tunisia sun gudanar da gangami na yin tir da UAE kan kulla alaka da ta yi da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485114    Ranar Watsawa : 2020/08/23

Sakon Jagora A Yayin Ayyukan Hajjin Bana
Tehran (IQNA) kamar kowace shekara ajagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya aike da sakonsa a daidai lokacin da ake gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3485032    Ranar Watsawa : 2020/07/29

Tehran (IQNA) Fadar Kremilin ta sanar da cewa Vladimir Putin ya gudanar da wata tattaunawa ta wayar tarho tare da shugaban Falastinawa Mahmud Abbas.
Lambar Labari: 3484969    Ranar Watsawa : 2020/07/09

Tehran (IQNA) kungiyoyi da cibiyoyi 200 daga kasashe 30 sun nuna goyon baya nsu ga Aqsa.
Lambar Labari: 3484858    Ranar Watsawa : 2020/06/03

Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta bukaci masarautar Saudiyya da ta saki Falastinawa da take tsare da su ba tare da wani dalili ba.
Lambar Labari: 3484772    Ranar Watsawa : 2020/05/07

Tehran (IQNA) ‘yan majalisar dokokin Iraki a bangaren Sadr sun nuna goyon baya nsu ga nada Kazimi a matsayin firayi ministan kasar.
Lambar Labari: 3484699    Ranar Watsawa : 2020/04/10