goyon baya - Shafi 5

IQNA

Tehran (IQNA) Fadar Kremilin ta sanar da cewa Vladimir Putin ya gudanar da wata tattaunawa ta wayar tarho tare da shugaban Falastinawa Mahmud Abbas.
Lambar Labari: 3484969   Ranar Watsawa : 2020/07/09

Tehran (IQNA) kungiyoyi da cibiyoyi 200 daga kasashe 30 sun nuna goyon bayansu ga Aqsa.
Lambar Labari: 3484858   Ranar Watsawa : 2020/06/03

Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta bukaci masarautar Saudiyya da ta saki Falastinawa da take tsare da su ba tare da wani dalili ba.
Lambar Labari: 3484772   Ranar Watsawa : 2020/05/07

Tehran (IQNA) ‘yan majalisar dokokin Iraki a bangaren Sadr sun nuna goyon bayansu ga nada Kazimi a matsayin firayi ministan kasar.
Lambar Labari: 3484699   Ranar Watsawa : 2020/04/10

Bangaren siyasa, Sayyid Abbas Musawi ya ce harin harin Amurka a Iraki goyon bayan ta’addanci ne.
Lambar Labari: 3484361   Ranar Watsawa : 2019/12/30

Bangaren kasa da kasa, kwamitin zakka a Najeriya yana samar da hanyoyi na ayyukan yi tsakanin matasa.
Lambar Labari: 3484218   Ranar Watsawa : 2019/11/03

Bangaren kasa da kasa, gayammar kungiyoyin musulmi ta kasar Ghana ta nuna cikakken goyon bayanta ga Iran dangane da barazanar da Amurka ta yi wa kasar ta Iran.
Lambar Labari: 3483794   Ranar Watsawa : 2019/06/30

Bangaren kasa da kasa, daruruwan Amurka ne suka gudanar da jerin gwanon nuna goyon bayan ga al’umma Palastnie mazauna zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482740   Ranar Watsawa : 2018/06/08