iqna

IQNA

kaucewa
Tehran (IQNA) ma’aikatar kiwon lafiya ta Isra’ila ta sanar da cewa fiye da yahudawa dubu 12 ne suka kamu da cutar corona a halin yanzu.
Lambar Labari: 3484714    Ranar Watsawa : 2020/04/15

Bangaren kasa da kasa, Majalisar Dinkin Duniya, ta ce tana ci gaba da tattaunawa domin kaucewa zubar da jini a birnin Hodeida na kasar Yemen, inda kawancen da Saudiyya ke jagoranta ya kaddamar da hari a yau Laraba.
Lambar Labari: 3482757    Ranar Watsawa : 2018/06/14