A Yayin Ganawa Da Sheikh Zakzaky Jagora Ya Bayyana Cewa:
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci a Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce yunkurin da aka fara a Falasdinu zai ci gaba kuma zai kai ga samun nasara.
Lambar Labari: 3489972 Ranar Watsawa : 2023/10/14
Shugaban Ansarullah ya yi gargadin cewa;
San’a (IQNA) Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya yi gargadin cewa, idan Amurka ta shiga tsakani kai tsaye a cikin Falasdinu, a shirye mu ke mu mayar da martani da makaman roka da kuma hare-haren jiragen sama.
Lambar Labari: 3489965 Ranar Watsawa : 2023/10/12
Sakatare Janar na Asaib Ahlul Haq ya sanar da cewa:
A wata tattaunawa ta wayar tarho da shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas, babban sakataren kungiyar Asaib Ahl al-Haq ya jaddada cewa, tsayin daka na Iraki a shirye yake don daukar duk wani mataki da ya dace don 'yantar da birnin Kudus.
Lambar Labari: 3489963 Ranar Watsawa : 2023/10/12
Jama'a daga kasashe daban-daban na yankin da suka hada da Turai da Amurka sun fito kan tituna domin nuna goyon bayansu ga Palastinu da kuma yin Allah wadai da gwamnatin sahyoniya.
Lambar Labari: 3489945 Ranar Watsawa : 2023/10/09
Wasu gungun malamai daga kasashen musulmi sun goyi bayan ayyukan martani kan sahyoniyawa na gwagwarmayar Palasdinawa tare da neman goyon bayan kasashen musulmi na kare hakkin Palastinawa.
Lambar Labari: 3489940 Ranar Watsawa : 2023/10/08
Wakilin Jihad Islami a wata tattaunawa da IQNA:
Tehran (IQNA) Wakilin Jihad na Musulunci ya bayyana kasar Falasdinu a matsayin wani bangare na kur'ani da akidar Musulunci tare da jaddada cewa: tabbatar da hadin kan Musulunci yana cikin dukkanin goyon baya ga al'ummar Palastinu da tsayin daka ga gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3489920 Ranar Watsawa : 2023/10/04
Sayyid Hasan Nasrallah
Beirut (IQNA) A jawabin da babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya yi a daren yau na maulidin manzon Allah (S.A.W) da Imam Jafar Sadiq (AS) ya bayyana cewa: daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan yana nufin yin watsi da Palastinu da karfafa makiya.
Lambar Labari: 3489917 Ranar Watsawa : 2023/10/03
Maulidin Manzon Allah (SAW) ana daukarsa a matsayin daya daga cikin manya-manyan abubuwan da suka faru a tarihin dan Adam na musulmi a duk fadin duniya, don haka a ko da yaushe ake gudanar da bukukuwan da bukukuwa daban-daban.
Lambar Labari: 3489892 Ranar Watsawa : 2023/09/29
Ramallah (IQNA) A karkashin tsarin bukukuwan yahudawa da kuma sabuwar shekara ta yahudawan sahyuniya sojojin gwamnatin sahyoniyawan sun yi wa masallacin Ibrahimi kawanya da ke birnin Al-Khalil tare da rufe kofarsa ga masu ibadar Falasdinu.
Lambar Labari: 3489828 Ranar Watsawa : 2023/09/17
Marubuci Bafalastine ya yi bincike:
Baya ga batun Tsoho da Sabon Alkawari, yahudawan sahyoniya sun kuma yi ishara da kur'ani mai tsarki, littafin musulmi mai tsarki, inda suka yi da'awar cewa sunan "Isra'ila" ya zo sau da dama a cikin kur'ani, amma ba a ambaci "Falasdinu" ba.
Lambar Labari: 3489804 Ranar Watsawa : 2023/09/12
Riyadh (IQNA) A cikin wata sanarwa da suka fitar, mambobin kwamitin hadin gwiwa na yankin tekun Fasha sun goyi bayan kafa kasar Falasdinu tare da jaddada bukatar yin aiki da kudurorin kasa da kasa kan Falasdinu.
Lambar Labari: 3489782 Ranar Watsawa : 2023/09/08
Ramallah (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen kasar Falasdinu ta fitar da sanarwa inda ta yi Allah wadai da bude ofishin jakadancin Papua New Guinea a birnin Kudus da ta mamaye.
Lambar Labari: 3489778 Ranar Watsawa : 2023/09/07
Gaza (IQNA) Ma'aikatar Awkaf ta gwamnatin Falasdinu ta karrama wasu matasa 39 da suka haddace kur'ani mai tsarki ta hanyar bayar da takardar shaidar yabo da kuma kyautar kudi.
Lambar Labari: 3489642 Ranar Watsawa : 2023/08/14
Gaza (IQNA) Maza da mata 1,471 da suke karatun kur'ani suna shirye-shiryen rufe karatun kur'ani a yayin wani taro a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3489629 Ranar Watsawa : 2023/08/12
Haj Abu Haitham al-Swirki limamin daya daga cikin masallatan Falasdinawa a Nawaz Ghara ya rasu ne a lokacin da yake karatun kur'ani, kuma an nuna hoton bidiyon wannan lamari a yanar gizo.
Lambar Labari: 3489604 Ranar Watsawa : 2023/08/07
Kungiyar Jihadul Islami ta Falasdinu:
Kungiyar Jihadin Islama ta Palastinu ta sanar a safiyar yau Laraba a matsayin mayar da martani ga yunkurin neman shahada da matasan Palastinawa suka yi a gabashin birnin Kudus wanda ya yi sanadiyar raunata wasu da dama daga cikin yahudawan sahyuniya: ci gaba da laifukan mamaya zai mayar da wuta da wuta ga makiya.
Lambar Labari: 3489580 Ranar Watsawa : 2023/08/02
Quds (IQNA) Wani dakin karatu a gabashin birnin Kudus yana ba da wani hangen nesa da ba a taba ganin irinsa ba a tarihin Falasdinawa tare da tarin tarin rubuce-rubucen da aka yi tun shekaru aru-aru kafin kafa Isra'ila.
Lambar Labari: 3489573 Ranar Watsawa : 2023/08/01
Halin da ake ciki a Falasdinu
Ramallah (IQNA) Bayan shafe kusan sa'o'i 48 ana kai hare-hare masu laifi kan sansanin Jenin, gwamnatin mamaya na Sahayoniya ta tilastawa yin gudun hijira daga wannan birni ba tare da cimma burinta ba.
Lambar Labari: 3489421 Ranar Watsawa : 2023/07/05
Halin Da ake Ciki A Falasdinu:
Ramallah (IQNA) Fiye da sa'o'i 24 ke nan da hare-haren sama da na kasa da makiya yahudawan sahyoniya suke kaiwa sansanin Jenin, adadin shahidai da jikkata na ci gaba da karuwa, kuma an ce yanayin akalla 20 daga cikin wadanda suka jikkata na da matukar muhimmanci.
Lambar Labari: 3489415 Ranar Watsawa : 2023/07/04
Ziyarar da kakakin majalisar Knesset na Isra'ila ya kai kasar Maroko ya gamu da tarzoma a tsakanin al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3489274 Ranar Watsawa : 2023/06/08