Tehran (IQNA) Majalisar malaman Falasdinu ta yi kira da a dauki kwararan matakai na dukkan musulmi maza da mata da yara kanana wajen tallafa wa masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487817 Ranar Watsawa : 2022/09/07
Tehran (IQNA) Kungiyar "Dar al-Qur'ani da Sunnah" ta Gaza ta karrama ma'abota haddar kur'ani mai tsarki 581 maza da mata daga yankuna daban-daban na kasar Falasdinu a wani biki.
Lambar Labari: 3487787 Ranar Watsawa : 2022/09/02
Tehran (IQNA) Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta al-Zalmalek ta kasar Masar sun rike tutar kasar Falasdinu a yayin wasan da kungiyar tasu ta buga, wanda ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3487717 Ranar Watsawa : 2022/08/20
Tehran (IQNA) Dakarun Quds reshen soja na kungiyar Jihadin Islama ta Falasdinu sun sanar da shahadar "Khaled Mansour" mamba a majalisar soji kuma kwamandan yankin kudancin Saraya al-Quds a harin sama da sojojin yahudawan sahyoniya suka kai a Rafah Gaza.
Lambar Labari: 3487651 Ranar Watsawa : 2022/08/07
Tehran (IQNA) an yi kira a kasar Masar ad akawo karshen tozarta cibiyar musulunci ta Azhar da wasu ke yi a kasar.
Lambar Labari: 3487542 Ranar Watsawa : 2022/07/13
TEHRAN (IQNA) Dubban Falasdinawa a Gaza da Yammacin Gabar Kogin Jordan da aka mamaye sun gudanar da zanga-zanga a yau Lahadi domin bikin ranar Nakba.
Lambar Labari: 3487303 Ranar Watsawa : 2022/05/16
Tehran (IQNA) Hare-hare tare da munanan yake-yake guda hudu na baya-bayan nan da aka yi a Falasdinu, ya yi matukar sauya tsarin rayuwa a Gaza
Lambar Labari: 3487151 Ranar Watsawa : 2022/04/10
Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar hadin kan gidajen radiyon Musulunci ya bayyana cewa kungiyar za ta bude ofishinta a Falastinu.
Lambar Labari: 3486650 Ranar Watsawa : 2021/12/06
Tehran (IQNA) an zana hotunan marigayi Janar Qasem Sulaimani a kan bangaye da ke tsakanin iyakokin Lebanon da Falstinu.
Lambar Labari: 3486338 Ranar Watsawa : 2021/09/22
Tehran (IQNA) gangamin yara 'yan makaranta a Iran domin goyon baya ga yara a Falastinu.
Lambar Labari: 3485946 Ranar Watsawa : 2021/05/25
Tehran (IQNA) An gudanar da jerin gwano mafi girma a birnin Landan na kasar Burtaniya, domin nuna goyon baya ga al'ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485942 Ranar Watsawa : 2021/05/23
Tehran (IQNA) Kwamitin musulmin Amurka ya soke taron idin karamar salla da aka shirya gudanarwa a yau a fadar White House.
Lambar Labari: 3485922 Ranar Watsawa : 2021/05/16
Tehran (IQNA) musulmin kasar Kenya sun gudanar da jerin gwano domin yin tir da Allawadai da kisan kiyashin da Isra'ila take yi a kan al'ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485913 Ranar Watsawa : 2021/05/14
Tehran (IQNA) adadin Falastinawan da suka jikkata farmakin da Isra'ila ta kaddamar a kan masallacin Quds a jiya yana karuwa.
Lambar Labari: 3485895 Ranar Watsawa : 2021/05/09
Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta yi na'am da matakin da Mahmud Abbas ya dauka na ayyana lokacin zabe a Falastinu.
Lambar Labari: 3485563 Ranar Watsawa : 2021/01/17
Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas ya bayyana cewa mabiya addinin kirista abokan zama ga dukkanin musulmi da suke Falastinu.
Lambar Labari: 3485479 Ranar Watsawa : 2020/12/21
Tehran (IQNA) Ministar Isra’ila mai kula da yahudawa masu hijira zuwa daga kasashen duniya zuwa Falastinu da yahudawa suka mamaye ta isa Habasha.
Lambar Labari: 3485423 Ranar Watsawa : 2020/12/02
Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta yi tir da shirin Isra’ila na ci gaba da mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485352 Ranar Watsawa : 2020/11/10
Tehran (IQNA) musulmi da kiristoci a Falastinu sun yi gangamin yin tir da cin zarafin manzon Allah (SAW) a gaban coci.
Lambar Labari: 3485329 Ranar Watsawa : 2020/11/02
Tehran (IQNA) Manyan malaman addinin musulunci fiye da 200 ne suka bada fatawar haramcin kulla hulda da haramtacciyar kasar Isra’ila.
Lambar Labari: 3485165 Ranar Watsawa : 2020/09/09