Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Hussain babban malami mai bayar da fatawa na Palastinu da Quds ya yi kakkausar suka dangane da yadda yahudawan sahyunya suka keta alfarmar haramin annabi Ibrahim a birnin Khalil.
Lambar Labari: 3480824 Ranar Watsawa : 2016/10/04
Bangaren kasa da kas, mahalarta taron nuna goyon bayan ga masallacin Aqsa a Turkiya sun yi kira da dauki matakan gaggawa wajen kare masallacin mai alfarma daga mamayar sahyuniyawa.
Lambar Labari: 3386753 Ranar Watsawa : 2015/10/17
Lambar Labari: 3375936 Ranar Watsawa : 2015/09/30
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib sheikhul Azahar ya bayyana rashin amincewa dangane da yunkurin yahudawa na neman raba masallacin Aqsa da bagiransa.
Lambar Labari: 3360643 Ranar Watsawa : 2015/09/08
Bangaren kasa da kasa, kwamitin fatawa na palastinu ya fitar da wani bayani da ke cewa yahudawan sahyniya suna bababr barazana ga wanzuwar masallacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3332511 Ranar Watsawa : 2015/07/24
Bangaren kasa da kasa, babban limamin masallacin Qods mai alfarma ya bayyana cewa bababr manufar yahudawan sahyuniya it ace fatar ganin an raba wannan masallaci mai albarka.
Lambar Labari: 1463119 Ranar Watsawa : 2014/10/23
Bangaren kasa da kasa, za a kafa wata cibiya ta hardar kur’ani mai tsarkia cikin masallacin Qods mai alfarma domin amfanin palastinawa da sauran musulmi mazauna birnin mai albarka.
Lambar Labari: 1456413 Ranar Watsawa : 2014/10/01