iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Iraki sun kame wasu ‘yan ta’adda masu alaka da kungiyar daesh a cikin lardin Nainawa.
Lambar Labari: 3482513    Ranar Watsawa : 2018/03/26

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya bukaci da a aiwatar da kudirin tsagaita wuta a Siriya da kwamitin tsaron MDD ya amince da shi a ranar Asabar da ta gabata.
Lambar Labari: 3482433    Ranar Watsawa : 2018/02/26

Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun kasha mutane 6 a wani harin kunar bakin wake a kauyen Hyambula da ke cikin jahar Adamawa.
Lambar Labari: 3482343    Ranar Watsawa : 2018/01/28

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare hakkokin musulmi a kasar Amurka CAIR ta ce za ta bi kadun matakin saka sunayen wasu musulmi a cikin jerin sunaen ‘yan ta’adda a kasar.
Lambar Labari: 3482310    Ranar Watsawa : 2018/01/18

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi awon gaba da mutane hudu daga cikin masu gadin masallacin aqsa.
Lambar Labari: 3482167    Ranar Watsawa : 2017/12/04

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani hadarin mota da ya wakana a cikin jahar Ogun a Najeriya, mutane uku ne suka rasa rayukansu a wurin sallar idi.
Lambar Labari: 3481857    Ranar Watsawa : 2017/09/02

Bangaren kasa da kasa, majalisar musulmin kasar Birtaniya ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai a birnin London fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481580    Ranar Watsawa : 2017/06/04

Bangaren kasa da kasa, bababr cibiyar musulunci ta kasar Masar ta yi Allawadai da kakakusar murya dangane da harin da aka kai yau a kan majami’ar mabiya addinin kirista.
Lambar Labari: 3481390    Ranar Watsawa : 2017/04/09

angaren kasa da kasa, mahukunta a kasar na shirin daukar matakai na hana saka hijabin muslunci a yankin Sink Yang na kasar China.
Lambar Labari: 3481364    Ranar Watsawa : 2017/03/31

Bangaren kasa da kasa, wani harin bam da aka kai kan masu ziyara a Iraki ya kasha mutane kimanin 80 akasarinsu kuma mutane n Iran ne.
Lambar Labari: 3480970    Ranar Watsawa : 2016/11/24

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Bunis daya daga cikin malaman addini a kasar Morocco ya yi gargadi dangane da yin amfani da masallaci yakin neman zabe.
Lambar Labari: 3480828    Ranar Watsawa : 2016/10/05