Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Rwanda ta sanar da ta sassauta matakan hana bude masallatai a kasar.
Lambar Labari: 3485004 Ranar Watsawa : 2020/07/21
Mahukunta a kasar Saudiyya sun dauki kwararn matakai domin gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3485001 Ranar Watsawa : 2020/07/20
Tehran (IQNA) da Asubahin yau ne aka bude Masallacin Manzon dake birnin Na Madina ga masallata, bayan kwashe watanni biyu a rufe saboda bullar cutar Annoba Korona.
Lambar Labari: 3484851 Ranar Watsawa : 2020/05/31
Tehran (IQNA) Sheikh Abdulrahman Al-sudais mai kula da haramin Makka da Madina ya bayyana cewa, mai yiwuwa a bude masallatan biyu a nan gaba.
Lambar Labari: 3484755 Ranar Watsawa : 2020/04/29
Tehran (IQNA) za a gudanar da gasar kur’ani ta hanyoyi na zamani ta digital da aka saba gudanarwa ta Afrika a kasar Masar.
Lambar Labari: 3484733 Ranar Watsawa : 2020/04/22
Tehran (IQNA) kafofin yada labaran Saudiyya sun bayar da rahotanni kan halin dake ciki a kasar dangane da batun corona.
Lambar Labari: 3484681 Ranar Watsawa : 2020/04/05
Tehran (IQNA) jiragen yakin masarautar Al Saud sun kaddamar da munanan hare-hare a kan biranen kasar Yemen a yau.
Lambar Labari: 3484669 Ranar Watsawa : 2020/03/30
Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Saudiyya sun sanar da bayar da hutu a makarantun kur’ani na kasar saboda corona.
Lambar Labari: 3484603 Ranar Watsawa : 2020/03/09
Firayi ministan kasar Malaysia ya bayyana cewa, kisan Qassem Sulaimani ya sabawa dokokin duniya.
Lambar Labari: 3484388 Ranar Watsawa : 2020/01/07
Miliyoyin mutane ne suka fito domin nunaa rashin amincewa da ayyukan barna da sunan zanga-zangar korafi.
Lambar Labari: 3484273 Ranar Watsawa : 2019/11/26
Bangaren kasa da kasa, bankin muslunci Zemzem a Habasha ya bude asusu day a kai bir miliyan 600 a cikin ‘yan watanni.
Lambar Labari: 3484177 Ranar Watsawa : 2019/10/21
Kotun daukaka kara a Masar ta amince da hukuncin kisa a kan mutane 17, da kuma daurin rai da rai a kan wasu 19 kan harin majami’a.
Lambar Labari: 3483688 Ranar Watsawa : 2019/05/30
Cibiyar bincike kan harkokin tsaro a nahaiyar Afrika ACSIS ta yi gargadi kan cewa, akwa yiwuwar kungiyoyin kasar Ghana ta fuskanci barazanar tsaro daga ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483659 Ranar Watsawa : 2019/05/20
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar na shirin aiwatar da wani shiri na karfafa makarantun kur’ania fadin kasar da nufin yaki da jahilci.
Lambar Labari: 3483304 Ranar Watsawa : 2019/01/10
Bangaren kasa da kasa, ana shirin bude wata bababr majami'a ta mabiya addinin kirista mafi girma a yankin gabas ta tsakiya da gabashin nahiyar Afrika baki daya.
Lambar Labari: 3483287 Ranar Watsawa : 2019/01/05
Kungiyar tallafawa yara ta Save the Children ta ce fiye da yara miliyan biyar ne ke fuskantar barazanar yunwa a daidai lokacin da rikicin kasar ke kara kamari kuma farashin kayan abinci ya yi tashin gwaron zabo.
Lambar Labari: 3482997 Ranar Watsawa : 2018/09/19
Bangaren kasa da kasa, Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan lardunan Sa'adah da Hudaidah da suke kasar Yamen.
Lambar Labari: 3482869 Ranar Watsawa : 2018/08/06
Bangaren kasa da kasa, dan kasar Iran ne ya lashe gasar mafaza ta tashar alkawsar ta talabijin da maki 84.
Lambar Labari: 3482762 Ranar Watsawa : 2018/06/15
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Iraki sun kame wasu ‘yan ta’adda masu alaka da kungiyar daesh a cikin lardin Nainawa.
Lambar Labari: 3482513 Ranar Watsawa : 2018/03/26
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya bukaci da a aiwatar da kudirin tsagaita wuta a Siriya da kwamitin tsaron MDD ya amince da shi a ranar Asabar da ta gabata.
Lambar Labari: 3482433 Ranar Watsawa : 2018/02/26