Tehran (IQNA) Hukumomin birnin San'a sun soki mahukuntan Saudiyya kan hana 'yan kasar Yemen 11,000 zuwa aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3487468 Ranar Watsawa : 2022/06/26
Me Kur'ani Ke Cewa (7)
A yau daya daga cikin manyan matsalolin al’ummar musulmi ita ce mamayar daular da ba musulmi ba a kansu, wanda wani lokaci yakan haifar da takurawa da hani wajen aiwatar da hukunce-hukuncen Musulunci da ma maimakon ibada. Amma me Kur'ani ya ce game da wannan?
Lambar Labari: 3487396 Ranar Watsawa : 2022/06/08
Tehran (IQNA) Shiga aljannah lada ce da ke zuwa da aiki tuƙuru a duniya. Wannan wani ra'ayi ne na jama'a da aka gabatar a cikin mahallin Ubangiji da na addini don jure wahalhalun da duniya ke ciki. Amma babu wata hanya sai wannan?
Lambar Labari: 3487256 Ranar Watsawa : 2022/05/06
Falasdinawa dubu dari biyu ne suka gudanar da Sallar Idin Al-Fitr a safiyar yau a masallacin Al-Aqsa. Al'ummar Gaza ma sun gudanar da bukukuwan Sallar Idi a garuruwan wannan yanki a yau.
Lambar Labari: 3487242 Ranar Watsawa : 2022/05/02
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta fitar da sanarwa inda ta jaddada cewa masallacin Aqsa yana matsayin jan layi ga musulmi.
Lambar Labari: 3487229 Ranar Watsawa : 2022/04/28
Tehran (IQNA) Jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Alhuthi ya jaddada cewa, matsin lamba da hare-hare ba za su taba sanya al’ummar Yemen su mika wuya ba.
Lambar Labari: 3486635 Ranar Watsawa : 2021/12/02
Tehran (IQNA) Kungiyar Islamic Association of North America (ISNA) ta rattaba hannu a kan yarjejeniyar kare muhalli daga gurbata.
Lambar Labari: 3486582 Ranar Watsawa : 2021/11/20
Tehran (IQNA) ana raba furanni a hubbaren Abul Fadl Abbas dan uwan Imam Hussain (AS) domin murnar maulidin manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486471 Ranar Watsawa : 2021/10/25
Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya gabatar da jawabi a babban taron Maulidin Manzon Allah (SAW) a birnin Beirut na Lebanon.
Lambar Labari: 3486464 Ranar Watsawa : 2021/10/23
Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Muhammad Anwar makarancin kur'ani ne daga Masar da ya karanta surat Quraish da kyakkyawan sautinsa.
Lambar Labari: 3485073 Ranar Watsawa : 2020/08/10
Tehran an kaddamar da wani littafi da yake magana a kan yanayin rayuwa r musulmi a kasar Philippines da ma wasu yankunan gabashin asia.
Lambar Labari: 3485007 Ranar Watsawa : 2020/07/22
Tehran (IQNA) darasin falsafar musulnci da cibiyar musulunci a birnin Johannesburg ta gabatar ta hanyar yanar gizo a cikin wata Ramadan ya samu babbar karbuwa.
Lambar Labari: 3484848 Ranar Watsawa : 2020/05/29
Tehran (IQNA) Cibiyar Musulunci ta Azhar da ke kasar Masar ta sanar da cewa birnin Quds zai ci gaba da kasaencewa na larabawa da musulmi, kuma mamayarsa ba za ta dawwama ba.
Lambar Labari: 3484805 Ranar Watsawa : 2020/05/16
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron maulidin manzon Allah (SAW) a garin Qirawan na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3483127 Ranar Watsawa : 2018/11/15