Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar gwgawarmayar Musulunci ta Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana haka ne a jiya da dare da ya gabatar da jawabi akan kafa sabuwar gwamnatin kasar Lebanon
Lambar Labari: 3483348 Ranar Watsawa : 2019/02/05