IQNA - A cikin wata wasika da ya aike wa mayakan Hizbullah da suka jikkata, Sheikh Naim Qassem ya dauke su a matsayin mabiya Abul Fadl al-Abbas (AS) kuma masu kare tafarkin Imam Husaini (AS) yana mai cewa: “A Karbala ku ne ma’auni na sadaukarwa da kare addini da gaskiya a cikin gwagwarmayar jihadi da tsayin daka. Hanyar tsayin daka da 'yanci za ta ci gaba da karfi fiye da kowane lokaci tare da kasancewar Mujahidu, wadanda suka jikkata, fursunoni, da al'ummar kasa masu aminci.
Lambar Labari: 3492693 Ranar Watsawa : 2025/02/06
Alkahira (IQNA) Mohamed Mukhtar Juma, ministan kyauta na kasar Masar, ya sanar da halartar sama da ’yan takara 100 daga kasashe 60 a gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 30 na birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3490296 Ranar Watsawa : 2023/12/12
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron Ashura a kasar Ethiopia mai taken yunkurin 'yan adamtaka na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3480842 Ranar Watsawa : 2016/10/10