Ramallah (IQNA) A karkashin tsarin bukukuwan yahudawa da kuma sabuwar shekara ta yahudawan sahyuniya sojojin gwamnatin sahyoniyawan sun yi wa masallacin Ibrahimi kawanya da ke birnin Al-Khalil tare da rufe kofarsa ga masu ibadar Falasdinu.
Lambar Labari: 3489828 Ranar Watsawa : 2023/09/17
Bangaren kasa da kasa, yahudawan Isra'ila sun rusa wani masallaci a garin Khalil da wani gida na falastinawa.
Lambar Labari: 3484017 Ranar Watsawa : 2019/09/04