iqna

IQNA

A karon farko a lokacin aikin Hajji
IQNA - Hukumar kula da harkokin masallatai biyu masu alfarma ta gudanar da ayyuka na musamman a tsakiyar masallacin Harami, wanda mafi muhimmanci shi ne rabon dakunan addu’o’i musamman ga mata domin gudanar da aikin Hajji na shekarar 1446 bayan hijira.
Lambar Labari: 3493281    Ranar Watsawa : 2025/05/20

Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta jajantawa al'umma, gwamnati da wadanda suka tsira daga girgizar kasar da ta afku a jiya a kasar Afganistan, tare da yin kira da a gaggauta kai dauki ga wadanda girgizar kasar ta shafa.
Lambar Labari: 3487459    Ranar Watsawa : 2022/06/24

Tehran (IQNA) Masu tsatsauran ra'ayin addinin Islama sun kona wani masallaci a birnin Metz da ke arewa maso gabashin Faransa.
Lambar Labari: 3487261    Ranar Watsawa : 2022/05/07

Tehran (IQNA) Isra’ila tana yin hanzari wajen ci gaba da yin gine-gine a cikin yankunan Falastinawa da ta mamaye.
Lambar Labari: 3485363    Ranar Watsawa : 2020/11/13

Tehran (IQNA) musulmin kasar Mali sun gudanar da jerin gwano domin tir da keta alfarmar manzon Allah da aka yi a  kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485330    Ranar Watsawa : 2020/11/02

Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudar da zama kan harin da aka kai Mugadishu na Somalia.
Lambar Labari: 3484360    Ranar Watsawa : 2019/12/30