IQNA

22:58 - November 02, 2020
Lambar Labari: 3485330

Musulmi Mali Sun Gangamin Nuna Goyon Baya Ga Manzon Allah

Tehran (IQNA) musulmin kasar Mali sun gudanar da jerin gwano domin tir da keta alfarmar manzon Allah da aka yi a  kasar Faransa.

Musulmi Mali Sun Gangamin Nuna Goyon Baya Ga Manzon Allah

Tashar TRT ta bayar da rahoton cewa, a  yau dubban musulmin kasar Mali sun gudanar da jerin gwano domin tir da keta alfarmar manzon Allah da aka yi a  kasar Faransa a cikin kwanakin nan.

Masu gangamins un yi Allawadai da shugaban kasar Farasa wanda ya goyi bayan jaridar da ke watsa zanen batunci a kan manzon Allah, tare da yin kira ga Faransa da ta gaggauta janye sojojin kimanin 5,100 da suke jibge a cikin kasar ta Mali da sunan yaki da ta’addanci.

3932790

 

captcha