Bangaren kasa da kasa, Ma'ikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadan kasar Pakistan da ke Tehran, domin nuna rashin jin dadi dangane da kisan da wasu 'yan ta'adda daga cikin Pakistan suka yi wa jami'an tsaron Iran masu gadi a kan iyakokin kasar da Pakistan.
Lambar Labari: 3481446 Ranar Watsawa : 2017/04/28
Bangaren kasa da kasa wata mujallar da ake abugawa akasar Amurka ta buga wata makala da ke cewa ana yi wa ‘yan shi’a kisan kisan kiyashi a duniya.
Lambar Labari: 3481426 Ranar Watsawa : 2017/04/21
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan maulidin Sayyidah Fatima Zahra (SA) a sassa daban-daban na kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3481323 Ranar Watsawa : 2017/03/18
Bangaren kasa da kasa, Akalla mutane 21 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani bam da aka kai a kan wata kasuwar sayar da kayan rani a garin Barashinar na mabiya mazhabar shi'a a kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3481164 Ranar Watsawa : 2017/01/23
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Pakistan sun janye takardun zama dan kasa daga wasu malami a kasar lamarin da ya jawo fushin jama’a.
Lambar Labari: 3480874 Ranar Watsawa : 2016/10/22
Bangaren kasa da kasa, masallatan garin Kuita na kasar Pakistan sun gudanar da tarukan tsakiyar watan Sha’aban domin gudanar da bukukuwan tuawa da zagayowar lokacin haihuwar Imam Mahdi (AJ) tare da kunna fitilu da raba halawa.
Lambar Labari: 3310850 Ranar Watsawa : 2015/06/03
Bangaren kasa da kasa, duban mutane sun gudanar da wata gagarumar zanga-zanga ta nuna rashin aincewa da ayyukan ta’addancin da ke lashe rayukan jama’a a garin Kuita alokacin janazar shahidan da suka rasu a garin.
Lambar Labari: 3308731 Ranar Watsawa : 2015/05/28
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani shiri na karatun kir’ani mai tsarki na matasa mai taken debe kewa da kur’ani a kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3255034 Ranar Watsawa : 2015/05/04
Bangaren kasa da kasa, jam’iyyun siyasa da kungiyoyin muslunci da kunhiyar Imran Khan sun nuna rashin gamsuwarsu da hankoron da gwamantin Pakistan ken a neman aikewa da taimakon soji ga Saudiyya domin yaki da Yemen.
Lambar Labari: 3110943 Ranar Watsawa : 2015/04/08
Bangaren kasa da kasa, majalisar malaman addinin muslunci ta mabiya sunnah a yankin Baluchestan na kasar Pakistan ta yi Allawadai da kai harin ta’addanci kan masallacin ‘yan shi’a a Karachi.
Lambar Labari: 2795037 Ranar Watsawa : 2015/02/01
Bangaren kasa da kasa, kungiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adu ta kasahen musulmi ISESCO ta yi kakkausar da yin Allawadai da kisan gillar da wasu 'yan kungiyar Taliban suka yi wa yara 'yan makaranta ajiya.
Lambar Labari: 2620669 Ranar Watsawa : 2014/12/17