Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da gudanar da bukukuwa n maulidin manzon Allah (SAW) domin girmama shi da kuma gabatar da jawabai kan matsayinsa madaukaki, tare da mayar da martani kan masu yin batunci a kansa.
Lambar Labari: 3485324 Ranar Watsawa : 2020/10/31
Bangaren kasa da kasa, tun da safiyar yau ne miliyoyin jama’a suka gudanar da bukukuwa n cika shekaru 41 da juyin juya hali a Iran.
Lambar Labari: 3484511 Ranar Watsawa : 2020/02/11