Musulmi Na Gudanar da Maulidin Manzon Allah (SAW) a Ko'ina Cikin Fadin Duniya 	
   	Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina  cikin fadin duniya suna ci gaba da gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW) domin girmama shi da kuma gabatar da jawabai kan matsayinsa madaukaki, tare da mayar da martani kan masu yin batunci a kansa.