IQNA - A daidai lokacin da ranar 13 ga watan Rajab maulidin fiyayyen halitta Imam Ali (AS) ke karatowa, ma'aikatan gidan ibada na birnin Najaf Ashraf ta hanyar canza tutar haramin sun nuna wani sabon salo na shirye-shiryen wannan wuri mai tsarki na gudanar da gagarumin ibadu na wannan lokaci mai albarka.
Lambar Labari: 3494421 Ranar Watsawa : 2025/12/29
IQNA - Bayan nasarar da Masoud Bizikian ya samu da rinjayen kuri'u a mataki na biyu na zaben shugaban kasar karo na 14, jami'ai da shugabannin kasashe daban-daban sun taya shi murnar nasarar da ya samu a sakonni daban-daban.
Lambar Labari: 3491463 Ranar Watsawa : 2024/07/06
Tehran (IQNA) dan wasan kwallon kafa na duniya Karim Benzema ya taya al'ummar musulmi murnar idull Fitr.
Lambar Labari: 3484830 Ranar Watsawa : 2020/05/24
Tehran (IQNA) shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakon taya murna r shiga watan Ramadan mai alfarma zuwa takwarorinsa na kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484740 Ranar Watsawa : 2020/04/24