Tehran (IQNA) daga shafin sadarwa na yanar gizo na KHAMENEI.IR cewa, an fitar da jerin jawabai masu taken Falalar watan Sha’aban bisa la’akari da maganganun jagoran juyin juya halin Musulunci a daidai lokacin da watan Sha’aban al-Ma’zam ya zo.
Lambar Labari: 3488700 Ranar Watsawa : 2023/02/22
Tehran (IQNA) Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis ya bayyana kasashen yamma a matsayin makabartar bil'adama mafi girma inda ya ce: A yau, ba za a iya daukar kasashen yamma a matsayin "samfuri" ba, domin sun bi hanyar da ba ta dace ba.
Lambar Labari: 3487863 Ranar Watsawa : 2022/09/16
Fitattun Mutanen Karbala (1)
Waki'ar Karbala tana da darussa masu yawa. A wannan gaba tsakanin gaskiya da marar kyau, akwai wani yanayi da ake bayyana halayen mutane ta fuskar zabi da halayensu. Wasu daga cikin wadannan mutane su ne wadanda aka yi wa uzuri (mutanen da ke da takamaiman dalili na rashin kasancewar Imam Husaini).
Lambar Labari: 3487832 Ranar Watsawa : 2022/09/10
Tsoro shine tunanin ciki kuma yana faruwa lokacin da muka fuskanci mutum mai haɗari ko mai ban tsoro ko yanayi . Amma me ake nufi da cewa a mahangar addini an ce a ji tsoron Allah? Haka kuma a cikin yanayi n da aka siffanta Allah da alheri da gafara.
Lambar Labari: 3487780 Ranar Watsawa : 2022/08/31
Waki'ar Karbala tana da darussa masu yawa. A wannan gaba tsakanin gaskiya da marar kyau, akwai wani yanayi da ake bayyana halayen mutane ta fuskar zabi da halayensu. Wasu daga cikin wadannan mutane su ne suka raka Imam Hussaini har zuwa karshe.
Lambar Labari: 3487774 Ranar Watsawa : 2022/08/30
Tehran (IQNA) Bayan bayyana laifukan da gwamnatin yahudawan Isra’ila ta tafka na kisan kananan yara a yankin Jabalia da ke arewacin zirin Gaza a baya-bayan nan, iyalan wadanda lamarin ya shafa sun bukaci a hukunta Isra’ila a gaban kotun kasa da kasa.
Lambar Labari: 3487706 Ranar Watsawa : 2022/08/18
Tehran (IQNA) wata makaranta mallakin musulmi a yankin Blackburn a kasar Burtaniya tana bayar da tallafi ga marassa galihu.
Lambar Labari: 3485655 Ranar Watsawa : 2021/02/15
Tehran (IQNA) majalisar koli ta musulmin Najeriya ta fitar da bayani kan halin da ake ciki da kuma yadda ya kamata musulmin kasar su gudanar da bukukuwan salla a cikin irin wannan lokaci.
Lambar Labari: 3485026 Ranar Watsawa : 2020/07/27