IQNA – Birnin Al Hoceima da ke arewacin kasar Morocco ya gudanar da bikin karatun kur’ani karo na farko, tare da karrama manyan masu halartar gasar haddar kur’ani da karatun kur’ani na kasa.
Lambar Labari: 3493620 Ranar Watsawa : 2025/07/28
IQNA - Ma'aikatar Awqaf ta Damietta ta kasar Masar ta sanar da fara aiwatar da shirin "Mayar da Makarantun kur'ani" a wannan lardin da nufin farfado da ayyukan makarantun kur'ani na gargajiya.
Lambar Labari: 3492444 Ranar Watsawa : 2024/12/24
IQNA - Makarantun kur’ani sun taka rawar gani wajen tinkarar ‘yan mulkin mallaka na azzalumai da kuma kare martabar al’ummar musulmi a dukkanin sassan duniya, har ma an dauke su a matsayin babban kalubale na tunkarar mulkin mallaka na al’adu da addini da na harshe.
Lambar Labari: 3492102 Ranar Watsawa : 2024/10/27
IQNA - Makarantun koyar da kur'ani na gargajiya a kasar Maroko sun samu karbuwar dalibai da dama a lokacin bazara.
Lambar Labari: 3491687 Ranar Watsawa : 2024/08/13
Tehran (IQNA) malaman musulmi a kasar Aljeriya sun bukaci a bude makarantun kurani a kasar sakamakon rufe su da aka yi saboda yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485469 Ranar Watsawa : 2020/12/18
Tehran (IQNA) kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh tana yin amfani da makarantun kur’ani a kasar Aljeriya yada akidunta.
Lambar Labari: 3485058 Ranar Watsawa : 2020/08/05