Gabatar da zababbun mahalarta taron bayin kur'ani karo na 30
IQNA - Iman Sahaf, macen da ta fito daga gidan kur’ani mai tsarki, ta zama alkali a gasar kur’ani ta kasa da kasa tana da shekaru 20, kuma ta halarci matsayin malami da alkali a gasar kur’ani da dama da aka gudanar a larduna da na kasa da kuma na kasa da kasa.
Lambar Labari: 3493266 Ranar Watsawa : 2025/05/17
IQNA - Gidauniyar Mata Musulman Falasdinu ta karrama 'yan mata 'yan makaranta 600 hijabi a harabar masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3491871 Ranar Watsawa : 2024/09/15
IQNA - Ayoub Asif tsohon dan wasan kwallon kafa na kungiyar kwallon kafa ta Arsenal kuma fitaccen mai karantarwa, ya gabatar da karance-karance mai kayatarwa tare da gasar Hamed Shakranjad, makarancin kasa da kasa Ahmad Abulqasemi.
Lambar Labari: 3490848 Ranar Watsawa : 2024/03/22
Sheikh Zakzaky Ya Ce:
IQNA - Jagoran Harka Islamiyya a Najeriya Sheikh ya bayyana cewa ya fara yin wa’azi ne ta hanyar yin amfani da tafsirin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3490563 Ranar Watsawa : 2024/01/30
A yammacin jiya Laraba 24 ga watan Yuni ne aka kammala gasar karramawa r Sheikh Rashid Al Maktoum na karatuttuka mafi kyawu, tare da karrama wadanda suka yi nasara a fagage daban-daban.
Lambar Labari: 3489315 Ranar Watsawa : 2023/06/15
Tehran (IQNA) Babban magatakardar MDD Antonio Guterres, ya taya musulmin duniya murnar shigowar watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487115 Ranar Watsawa : 2022/04/02
Bangaren kasa da kasa, an kammala babban taro na kasa da kasa kan karfafa alaka tsakanin manyan addinai na duniya guda biyu musulunci da kiristanci.
Lambar Labari: 3480923 Ranar Watsawa : 2016/11/09