iqna

IQNA

IQNA - Sashen kula da harkokin kur'ani na Azhar ya sanar da aiwatar da aikin karatun kur'ani a rana guda tare da halartar dalibai sama da dubu shida na cibiyoyin kur'ani na Azhar a duk fadin kasar Masar.
Lambar Labari: 3491792    Ranar Watsawa : 2024/09/01

IQNA - Bidiyon muzaharar karrama matan da suke karatun kur'ani a birnin Shishaweh na kasar Maroko ya dauki hankula sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491548    Ranar Watsawa : 2024/07/20

Tehran (IQNA) Anwar Shuhat fitaccen makarancin kur’ani mai tashe a Masar ya gabatar da wani karatun kur’an i mai daukar hankali.
Lambar Labari: 3485271    Ranar Watsawa : 2020/10/13