IQNA - Wani jami'in gwamnatin kasar Iran ya sanar da cewa, za a gudanar da jerin taruka na kasa da kasa domin tunawa da cika shekaru 1500 da haifuwar manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3493545 Ranar Watsawa : 2025/07/14
Tehran (IQNA) Iran ta aike da taimako zuwa ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu da kuma wadanda suka jikkata a harin da aka kai a masallaci a gundumar Kunduz da ke Afghanistan.
Lambar Labari: 3486414 Ranar Watsawa : 2021/10/11
Tehran (IQNA) Antonio Guterres ya bayyana bukatar yin aiki da Iran domin tabbatar zaman lafiya da tsaro da ci gaba mai daurewa.
Lambar Labari: 3486259 Ranar Watsawa : 2021/09/01
Tehran (IQNA) ma’aiktar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadan kasar Faransa da ke Tehran, domin mika masa sako na bacin rai dangane da cin zarafin manzon Allah (SAW) a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485309 Ranar Watsawa : 2020/10/27