IQNA - A ci gaba da nuna adawa da yadda ake nuna kyama ga musulmi, an gudanar da gagarumin zanga-zanga a birnin Hamburg na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3491082 Ranar Watsawa : 2024/05/02
Copenhagen (IQNA) Wata kungiyar masu tsattsauran ra'ayin addinin musulunci ta kona kur'ani a birnin Copenhagen na kasar Denmark.
Lambar Labari: 3489519 Ranar Watsawa : 2023/07/22
Tehran (IQNA) An gudanar da taron karawa juna sani na "Tattaunawar Addini tsakanin Musulunci da Kiristanci" a jami'ar "Turai" dake birnin Harare tare da halartar manyan mutane daga kasashen Iran da Zimbabwe, kuma a cikin bayaninsa na karshe, an yi Allah wadai da duk wani cin fuska ga littafai masu tsarki da kuma addinan sama.
Lambar Labari: 3488733 Ranar Watsawa : 2023/02/28
Tehran (IQNA) Yahudawan sahyoniya sun yi ta tururuwa daga yammacin Kudus daga titin Jaffa a Hebron zuwa yankin Bab al-Amud.
Lambar Labari: 3487357 Ranar Watsawa : 2022/05/29
Tehran (IQNA) shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya bayyana nadamarsa da goyon bayan da ya bawa kamfanin jaridar Chali Ebdo wacce ta buga zane na wulakanta manzon All..(s).
Lambar Labari: 3485327 Ranar Watsawa : 2020/11/01