Tehran (IQNA) Majalisar koli ta siyasar kasar Yemen ta fitar da sanarwa a matsayin martani ga cin zarafi da wulakanta kur'ani mai tsarki da ake ci gaba da yi a kasashen Denmark da Sweden, tare da sanya takunkumin hana shigo da kayayyakin da ake samarwa a wadannan kasashe.
Lambar Labari: 3488905 Ranar Watsawa : 2023/04/02
Tehran (IQNA) Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa, ci gaba da kakaba takunkumi n da Amurka take yi kan Iran aiwatar da manufofin yahudawa ne a kan kasar ta Iran.
Lambar Labari: 3485732 Ranar Watsawa : 2021/03/10
Tehran (IQNA) majalisar dokokin Iran ta yi Allawadai da kakkausar murya a kan takunkuman da Amurka ta dora wa jamimi’atul Mustafa.
Lambar Labari: 3485497 Ranar Watsawa : 2020/12/27
Shugaba Rauhani na Iran:
Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani ya ce canja siyasar Amurka shi ne ba zaben shugaban kasa ba.
Lambar Labari: 3485334 Ranar Watsawa : 2020/11/04