Hojjatul Islam Abazari a hirarsa da Iqna:
tEHRAN (qna) Mai ba Iran shawara kan al'adu a kasar Iraki ya bayyana cewa, a yayin gudanar da tattakin Arba'in, ana gudanar da da'irar hadin gwiwa na masu karatun kur'ani na Iran da na Iraki, inda ya ce: Wadannan da'irar ayyuka ne masu tasiri na al'adu a ranar Arba'in, kuma a duk shekara suna samun tarba daga mahajjata.
Lambar Labari: 3487753 Ranar Watsawa : 2022/08/27
Tehran (IQNA) A cikin rahotonta na shekara, cibiyar nazarin harkokin tsaron cikin gida ta Isra’ila ta yi ishara da matsayi da tasiri na kungiyar Hizbullah a Labanon inda ta bayyana cewa Hizbullah za ta ci gaba da rike wannan matsayi.
Lambar Labari: 3486870 Ranar Watsawa : 2022/01/26
Tehran (IQNA) kungiyar jihadul Islami ta mayar da martani dangane da kisan da Israi'ila ta yi wa wani matashi bafalastine.
Lambar Labari: 3486020 Ranar Watsawa : 2021/06/17
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musulunci na Iran da kuma babban sakataren kungiyar Hizbullah ta Lebanon na daga cikin musulmi mafi tasiri a 2020.
Lambar Labari: 3485781 Ranar Watsawa : 2021/04/04
Tehran (IQNA) Hebah, Nurul Huda da Mustafa ‘yan kasar Syria da suke zaune Aintab da ke Turkiya wadanda suka hardace kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3484985 Ranar Watsawa : 2020/07/14
Kungiyoyi masu tsananin kiyayya da addinin musulunci a kasar Amurka, sun samu taimakon da ya kai dala miliyan 125 a tsakanin shekarun 2014 zuwa 2016.
Lambar Labari: 3483624 Ranar Watsawa : 2019/05/09
Bangare kasa da kasa, Sheikh Usman Nuhu Sharubutu babban limamin kasar Ghana mutum ne mai tasiri na addini da siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3482769 Ranar Watsawa : 2018/06/18
Bangaren kasa da kasa, Hussain Mirzaei Vani jakadan Iran a kasar Venezuela ya bayyana a zantawarsa da radio ALBA CIUDAD cewa wasikar jagora zuwa matasan turai ta yi tasiri .
Lambar Labari: 3480941 Ranar Watsawa : 2016/11/15