IQNA - Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya fitar da sanarwar yin Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai a Sistan da Baluchistan.
Lambar Labari: 3492124 Ranar Watsawa : 2024/10/31
IQNA - Majalisar musulmin Amurka ta kai karar gwamnan jihar Texas da jami'an jami'o'i biyu na wannan jihar saboda take hakin masu ra'ayin Falasdinu.
Lambar Labari: 3491165 Ranar Watsawa : 2024/05/17
Stocholm (IQNA) Jam'iyyun adawa da gwamnatin Sweden na neman kafa wata doka da za ta ayyana kona kur'ani a matsayin laifin nuna kyama da kuma haramta shi.
Lambar Labari: 3489738 Ranar Watsawa : 2023/08/31
Tehran (IQNA) shugaban kasar Aljeriya ya bayyana cewa suna goyon bayan falastinu har cikin zuciyarsu saboda 'yan adamtaka da kuma kiyayya da zaluncin 'yan mulkin mallaka
Lambar Labari: 3487210 Ranar Watsawa : 2022/04/24
Tehran (IQNA) Gwamnatin Indiya ta rufe babban masallacin Srinagar da ke Jammu Kashmir a wani mataki na murkushe musulmi.
Lambar Labari: 3486719 Ranar Watsawa : 2021/12/23
Tehran (IQNA) kotu a yankin Skane na kasar Sweden ta soke dokar hana mata musulmi saka hijabi a makarantu.
Lambar Labari: 3485381 Ranar Watsawa : 2020/11/19
Tehran (IQNA) Shugaban masu bin addinin gargajiya a yankin Somanya da ke cikin Yilo Krobo a gabashin Ghana ya caccaki masu sukar al’adunsu.
Lambar Labari: 3484999 Ranar Watsawa : 2020/07/19