Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Amurka ta sanar da cewa, wadanda aka hana shiga cikin kasar a baya a halin yanzu za su iya sake neman izinin shiga.
Lambar Labari: 3485729 Ranar Watsawa : 2021/03/09
Tehran (IQNA) da dama daga cikin masana Amurkawa suna da imanin cewa, musulmin Amurka za su samu sauki wajen gudanar da harkokinsu na addini fiye da lokacin shugabancin Trump da ake nuna musu wariya.
Lambar Labari: 3485449 Ranar Watsawa : 2020/12/11