rubuta cikakken kwafin kur’ani

IQNA

Tehran (IQNA) wani matashi dan kasar Masar mai fasahar rubutu ya rubuta cikakken kur’ani mai tsarki a kan takarda.
Lambar Labari: 3485461    Ranar Watsawa : 2020/12/15