Ofishin Shugaban Zanzibar:
IQNA - Ofishin shugaban gwamnatin juyin juya hali na Zanzibar ya fitar da sakon ta'aziyya ga Hossein Alwandi, jakadan Iran a Tanzaniya.
Lambar Labari: 3491235 Ranar Watsawa : 2024/05/28
Bangaren kasa da kasa, masallacin Kizimkazi shi ne masallaci mafi jimawa da Iraniyawa suka gina a tsibirin Zanzibar a lokacin mulkin sarakunan Shiraz a watan Zilkada hijira ta 500 kamariyya, 1107 miladiyya.
Lambar Labari: 3481011 Ranar Watsawa : 2016/12/07
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallah hadin kai da kuma jerin gwano domin tunawa da wafatin manzon Allah (SAW) a tsibirin Zainzibar.
Lambar Labari: 3480987 Ranar Watsawa : 2016/11/30
Bangaren kasa da kasa, Iraniyawa mazauana kasar Tanzania suna gudanar da tarukan arbaeen na Imam Hussain.
Lambar Labari: 3480954 Ranar Watsawa : 2016/11/19