iqna

IQNA

duniya
Tehran (IQNA) Wani majibincin addinin musulunci a kasar Lebanon ya kaddamar da wani gidan yanar gizo da zai baje kolin fasahar kur'ani da kuma fasahar addinin muslunci na wasu mawakan kiristoci biyu.
Lambar Labari: 3487937    Ranar Watsawa : 2022/10/01

Tehran (IQNA) Sheikh Ahmad al-Tayeb ya bayyana cewa: Akwai wasu masu tsattsauran ra'ayi da suka ci gaba da kokarin hana haduwata da Paparoma Francis.
Lambar Labari: 3487858    Ranar Watsawa : 2022/09/15

Tehran (IQNA) An kawo karshen matakin share fage na gasar kur'ani ta kasa da kasa a kasar SaudiyyaTehran (IQNA) An kawo karshen matakin share fage na gasar kur'ani mai tsarki karo na 42 na Sarki Abdulaziz a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3487843    Ranar Watsawa : 2022/09/12

Tehran (IQNA) Sheikh Muhammad Rafat shine makarancin kur'ani na farko da ya fara karatun suratu fatah a kafafen yada labarai bayan fatawar Sheikh al-Azhar inda ya bayyana cewa ya halatta a watsa kur'ani a gidan rediyo.
Lambar Labari: 3487270    Ranar Watsawa : 2022/05/09

Tehran (IQNA) Amfani da kalmar “Insha Allahu” ya zama ruwan dare a tsakanin musulmi, Muminai ba su yin komai ba tare da ambaton Allah ba, kuma sun yi imanin cewa idan ba su ce “Insha Allahu” kafin yin haka ba, ba za su yi aikinsu yadda ya kamata ba.
Lambar Labari: 3487259    Ranar Watsawa : 2022/05/07

Tehran (IQNA) Kungiyar Al-Azhar Watch ta yi gargadi kan ci gaba da cin zarafin mata musulmin Indiya a yanar gizo, inda ta yi kira da a samar da kwararan hanyoyin shari'a da za su hukunta wannan ta'addanci da kuma hukunta masu laifi.
Lambar Labari: 3487139    Ranar Watsawa : 2022/04/07

Tehran (IQNA) Tilawar kur'ani tare da  Amin Pouya mai karantun kur'ani na duniya dan kasar Iran  
Lambar Labari: 3487097    Ranar Watsawa : 2022/03/27

Tehran (IQNA) Iran ta mayar da martani dangane da rahoton da kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya fitar kan batun kare hakkin bil adama.
Lambar Labari: 3486698    Ranar Watsawa : 2021/12/18

Tehran (IQNA) Wani mutum mai suna Ibrahim Ahmad Nawwar yana ajiye da wani tsohon kur’ani wanda kuam shi ne mafi karanta a kasar Jordan.
Lambar Labari: 3486639    Ranar Watsawa : 2021/12/04

Tehran (IQNA) an bude baje kolin kasa da kasa a birnin Istanbul na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3486609    Ranar Watsawa : 2021/11/26

Tehran (IQNA) Kashmir yana daya daga cikin mafi kyawun yankuna a duniya tare da kyawawan dabi'u na mutanen yankin.
Lambar Labari: 3486547    Ranar Watsawa : 2021/11/12

Tehran (IQNA) jami’an leken asirin kasar Iraki sun cafke wani babban jigon kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh
Lambar Labari: 3486411    Ranar Watsawa : 2021/10/11

Tehran (IQNA) cibiyar Hikmat wata cibiya ce ta ilimi wadda ta hada bangarori da suka hada da Jami'oi na Iran da sauran bangarori na ilimi a duniya .
Lambar Labari: 3486096    Ranar Watsawa : 2021/07/11

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan tashoshin rediyo da talabijin na kasashen musulmi ta mayar da kakkausan martani kan rufe wasu shafukan yanar gizo na Iran da Amurka ta yi.
Lambar Labari: 3486063    Ranar Watsawa : 2021/06/30

Tehran (IQNA) Anwar Shuhat Anwar a yayin wata tilawa da ya yi a Husainiyar Kermansha a kasar Iran.
Lambar Labari: 3485635    Ranar Watsawa : 2021/02/09

Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmi na duniya ya gargadi gwamnatin kasar Faransa kan yin shigar shugula a cikin harkokin musulmi.
Lambar Labari: 3485585    Ranar Watsawa : 2021/01/24

Tehran (IQNA) musulmi a sassa daban-daban na duniya sun gudanar da gangami a ko’ina a cikin fadin duniya a cikin ‘yan kwanakin da suka gabata, domin nuna rashin amincewa da cin zarafi da kuma batunci ga manzon Allah (SAW) da kuma goyon bayan da shugaban Faransa Macron ya nuna kan batuncin.
Lambar Labari: 3485342    Ranar Watsawa : 2020/11/07

Tehran (IQNA) hukumar lafiya ta duniya ta yi gargadin cewa akwai yiwuwar sake bullar wata annoba a duniya .
Lambar Labari: 3485340    Ranar Watsawa : 2020/11/06

Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murnar maulidin manzon Allah (SAW) ga shugabannin kasashen msuulmi na duniya .
Lambar Labari: 3485328    Ranar Watsawa : 2020/11/02

Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW) domin girmama shi da kuma gabatar da jawabai kan matsayinsa madaukaki, tare da mayar da martani kan masu yin batunci a kansa.
Lambar Labari: 3485324    Ranar Watsawa : 2020/10/31