duniya - Shafi 7

IQNA

Tare Da Halartar Ayatollah Araki Da Tawagar Iran:
Babgaren kasa da kasa, a jibi ne za a fara gudanar da taron hadin kan al'ummar musulmi tare da halartar Ayatollah Araki a kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3480982    Ranar Watsawa : 2016/11/28

Bangaren kasa da kasa, Morgan Freeman dan wasan fina-finai a kasar Amurka ya bayyana cewa,kiran salla na daga cikin sautuka mafi kyaua duniya .
Lambar Labari: 3480969    Ranar Watsawa : 2016/11/24

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka ga wata mafi girma kasashen duniya daban-daban da hakan ya hada har da hubbaren Abul Fadhl Abbas (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3480942    Ranar Watsawa : 2016/11/15

Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da agaji ta RAF a kasar Qtar ta dauki nauyin raba kwafin kur’anai guda miliyan 1 a fadin duniya , inda dubu 80 daga ciki za a raba su a Tanzania.
Lambar Labari: 3480895    Ranar Watsawa : 2016/10/31

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinan muslunci da kiristanci a birnin New bury sun gudanar da taro na hadin kai a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3480892    Ranar Watsawa : 2016/10/30

Lambar Labari: 3480688    Ranar Watsawa : 2016/08/08