Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW) domin girmama shi da kuma gabatar da jawabai kan matsayinsa madaukaki, tare da mayar da martani kan masu yin batunci a kansa.
Lambar Labari: 3485324 Ranar Watsawa : 2020/10/31
Tehran (IQNA) an fara gudanar da taro mai taken gudnmawar bakaken fata musulmi a nahiyar turai ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3485239 Ranar Watsawa : 2020/10/03
Tehran (IQNA) an nuna wani faifan bidiyo na tilawar kur’ani mai tsarki da Muhammad Sadiq Munshawi ya yi a cikin dakin daukar hoto da sauti.
Lambar Labari: 3485056 Ranar Watsawa : 2020/08/05
Tehran (IQNA) a yau ne gudanar da idin babbar salla ko kuma sallar layya a kasashen musulmi na duniya baki daya.
Lambar Labari: 3485039 Ranar Watsawa : 2020/07/31
Tehran (IQNA) ana cece ku ce a shafukan zumunta akan shirin gwamanati na rusa wani wurin tarihi a birnin Alkahira domin gina gada.
Lambar Labari: 3485036 Ranar Watsawa : 2020/07/30
Tehran (IQNA) wasu fitattun mata a duniya su 40 sun yi watsi da shirin Isra'ila na mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484944 Ranar Watsawa : 2020/07/02
Tehran (IQNA) masana daga kasashen duniya daban-daban suna yin bayani kan marigayi Imam Khomnei (RA).
Lambar Labari: 3484857 Ranar Watsawa : 2020/06/03
Tehran (IQNA) babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterrres ya isar da sakon taya murnar salla ga dukkanin musulmi na duniya .
Lambar Labari: 3484828 Ranar Watsawa : 2020/05/23
Tehran (IQNA) cibiyoyin Azhar da kuma Vatican sun kirayi al’ummomin duniya zuwa ga yin addu’oi na musamman a yau domin samun saukin cutar corona da ta addabi duniya .
Lambar Labari: 3484797 Ranar Watsawa : 2020/05/14
Tehran (IQNA) majami’oin mabiya addinin kirista sun bukaci tarayyar turai da ta taka wa Isra’ila burki kan shirinta na mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484793 Ranar Watsawa : 2020/05/13
Tehran (IQNA) kasashen duniya da bangarori daban-daban suna ci gaba da yin kakkausar suka kan matakain Trump na yanke tallafin Amurka ga hukumar WHO.
Lambar Labari: 3484715 Ranar Watsawa : 2020/04/15
Tehran (IQNA) babban limamin kasar Ghana ya bukaci musulmi su yi azumi domin rokon Allah ya kawo karshen cutar Corona.
Lambar Labari: 3484706 Ranar Watsawa : 2020/04/12
Tehran (IQNA) hukumar lafiya ta duniya ta ce ana sa ran samun ci gaba cikin sauri kan batun samun maganin corona a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3484684 Ranar Watsawa : 2020/04/06
Tehran (IQNA) kididdiga ta nuna cewa Amurka ce kan gaba a halin yanzu wajen yawan wadanda suka kam da cutar corona.
Lambar Labari: 3484664 Ranar Watsawa : 2020/03/27
Tehran (IQNA) magatardan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana yaki da cutar corona a matsayin aiki ne na ‘yan adamtaka zalla da ke al'umma.
Lambar Labari: 3484620 Ranar Watsawa : 2020/03/14
Tehran (IQNA) mahkunta a kasar Maar sun sanar da cewa duk da barazanar yaduwar cutar corona a duniya za a gudanar da gasar kur’ani ta duniya a kasar.
Lambar Labari: 3484574 Ranar Watsawa : 2020/03/01
Tehran - (IQNA) babban daraktan hukumar lafiya ta duniya WHO ya bayyana cewa, kiran cutar corona da cewa cuta ta mamaye duniya wannan tsorata al'ummomin duniya ne kawai.
Lambar Labari: 3484564 Ranar Watsawa : 2020/02/26
Tehran – (IQNA) an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa wadda ake gudanarwa agidan talabijin na kasa kai tsaye a Maorocco.
Lambar Labari: 3484548 Ranar Watsawa : 2020/02/22
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudana da zaman taron yaki da akidar kyamar musulmi a jihar Minnesota ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484480 Ranar Watsawa : 2020/02/03
Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da harkokin al’adu ta duniya ta nuna goyon bayanta ga Quds
Lambar Labari: 3484265 Ranar Watsawa : 2019/11/22