Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa mataimakin shugaban kula da haramin Abbasi Zainul Abdin Al-Quraishi ya bayyana cewa, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan tunawa da shahadar Imam Sadik (a.s) an kafa tutocin juyayi i a cikin farfajiyar hubbaren mai alfarma inda ya ce : a dukkan sassan Haramin Sayyidina Abbas (a.s.) an sanya tutocin makoki . 4213784