IQNA - Daga cikin kyawawan hotuna da suke daukar idon masu kallo da masu ziyara a kan titin Arbaeen akwai tutocin da masoya Imam Hussaini (AS) suka daga; Kamar dai hanyar kauna da motsin miliyoyin maziyarta Karbala, dauke da tutoci masu nuni da juyayin wannan lokaci.