Tehran (IQNA) sakamakon fashewar wasu abubuwa a cikin jihar Lagos da ke Najeriya akalla mutane 15 sun rasa rayukansu wasu kuma sun jikkata.
Lambar Labari: 3484626 Ranar Watsawa : 2020/03/15
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar kur’ani mai sarki da ak agudanar a birnin Lagos na tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3482710 Ranar Watsawa : 2018/05/31
Bangaren kasa da kasa, Wasu kungiyoyin mata musulmi sun gudanar da tarukan ranar hijabin muslunci ta duniya, domin kara nuna goyon bayansu ga sauransu 'yan uwansu mata da ake muzguna musu a wasu kasashen duniya saboda saka hijabin muslunci.
Lambar Labari: 3481193 Ranar Watsawa : 2017/02/02
Bangaren kasa da kasa, Mutane kimanin 60 ne suka mutu bayan da ginin wani coci ya rufta a birnin Uyo na jahar Akwa Ibom a kudancin Najeriya.
Lambar Labari: 3481026 Ranar Watsawa : 2016/12/11
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taron baje koli na kur’ani mai tsarki a birnin Lagos babbar cibiyar kasuwancin tarayyar Najeriya a jiya Litinin.
Lambar Labari: 2674392 Ranar Watsawa : 2015/01/05
Bangaren kasa da kasa, an hana saka hijabi a wasu makarantu a birnin Lagos babbar cibiyar kasuwanci da harkokin tatatlin arzikin kasar wqabnda hakan ya shafi makarantun firamare da kuma bangare na farko na makarantun sakandare.
Lambar Labari: 1461866 Ranar Watsawa : 2014/10/19