Majibinta lamari A Cikin Kur’ani
IQNA - Menene sakon karshe mai muhimmanci na sakon manzon Allah (SAW) da Allah Ta’ala ya umarce shi da ya isar da shi ?
Lambar Labari: 3491424 Ranar Watsawa : 2024/06/29
Majibinta Lamari A Cikin Kur’ani
IQNA - Aya ta 55 a cikin suratu Ma’ida ta ce majibincin ku “Allah ne kawai” kuma Manzon Allah da wadanda suka yi imani kuma suka bayar da zakka alhalin suna masu ruku’u da salla. Tambayar ita ce, shin wannan ƙayyadaddun ka'ida ce ta gama gari ko tana nuna wanda ya yi?
Lambar Labari: 3491399 Ranar Watsawa : 2024/06/24
Tehran (IQNA) an gudanar da tarukan ranar Idin Ghadir a yankunan gabashin kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3486151 Ranar Watsawa : 2021/07/29