Bangaren kasa da kasa, wasu majiyoyi a harkar muslunci a Najeriya sun ce gwamnatin jahar Kaduna za ta karbi shekh Ibrahim Zakzaky domin yi masa shari'a a jahar.
                Lambar Labari: 3481241               Ranar Watsawa            : 2017/02/18
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar kare hakkin bil adama Najeriya ta bukaci a saki sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi ba tare da wata tuhuma ba.
                Lambar Labari: 3481073               Ranar Watsawa            : 2016/12/27