Bangaren kasa da kasa, ana shirin samar da wani tsari na digital na kur’ani mai tsarki a hubbare n Imam Hussain (AS) a birnin Karbala.
Lambar Labari: 3480799 Ranar Watsawa : 2016/09/21
Khalifan Muridiyyah A Senegal:
Bangaren kasa da kasa, khalifan darika muridiyyah a Senegal ya bayar da sakon gaiswa ga jagoran juyin Islama na Iran da shugaban kasar.
Lambar Labari: 3480696 Ranar Watsawa : 2016/08/10