iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila ta ware kudi dalar Amurka miliyan 190 domin karfafa samuwar yahudawa a cikin birnin Quds da kewaye.
Lambar Labari: 3481258    Ranar Watsawa : 2017/02/24

Bangaren kasa da kasa, Jami'an gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastinawa sun yi kira ga larabawa da su nuna rashin amincewa da shirin Trump na mayar da birnin Quds a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3481125    Ranar Watsawa : 2017/01/11

Bangaren kasa da kasa, ministan al’adu na Isra’ila ya ce sun gina wani ramin karkashin kasa da ya hada Wadil Hulwa da kuma Babul Magariba da ke gefen masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3481077    Ranar Watsawa : 2016/12/28