kasa da kasa - Shafi 6

IQNA

Wasu daga cikin jam’iyyun siyasa a Sudan sun nuna rashin amincewarsu da yunkurin raba siyasa da  addini.
Lambar Labari: 3484089   Ranar Watsawa : 2019/09/26

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana harin da Saudiyya ta kai a jiya kan fararen hula tare da yi musu kisan gilla a gundumar Hajjah ta kasar yemen da cewa abin takaici ne.
Lambar Labari: 3483444   Ranar Watsawa : 2019/03/11

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsai ta kasar Amurka a birnin Chicago.
Lambar Labari: 3482228   Ranar Watsawa : 2017/12/23

Bangaren kasa da kasa, mata musulmi a kasar Amurka a cikin wani fim mai suna lemar Allah da aka watsa a yanar gizo sun bayyana dalilinsu na saka hijabi.
Lambar Labari: 3480735   Ranar Watsawa : 2016/08/22

Bangaren kasa da kasa, wata kotun kasar Algeria ta yanke hukuncin daurin shekaru 5 a kan wani dan kasar da ya keta alfarmar kur’ani.
Lambar Labari: 3480709   Ranar Watsawa : 2016/08/14

Bangaren kasa da kasa, sarkin Sokoto ya yi kira da a bayr da ‘yancin yin addini yadda ya kamata a kasar tare da bayyana cewa barin mata sun saka hijabin muslunci hakkinsu ne.
Lambar Labari: 3480708   Ranar Watsawa : 2016/08/14

Bangaren kasa da kasa, Dan wasar Judun kasar Masar ya ki bawa abokin karawarsa bayahudena HKI hannu, a wasan da suka yi a jiya Jumma'a a Rio de genero
Lambar Labari: 3480706   Ranar Watsawa : 2016/08/13

Bangaren kasa da kasa, wani rahoto da kwamitin kare hakkokin mata da daidaito a tsakanin al’umma na majalisar dokokin Birtaniya ya nuna damuwa kan wariyar da ake nuna ma mata musulmi.
Lambar Labari: 3480703   Ranar Watsawa : 2016/08/12

Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar kare hakkokin ‘yan shi’a a duniya da ke da mazauni a kasar Amurka ta yi gargadi dangane da halin da Sheikh Ibrahim Zakzaky yake ciki.
Lambar Labari: 3480702   Ranar Watsawa : 2016/08/12

Bangaren kasa da kasa, musulmi su ne suka zama ragunan layya a hannun ‘yan ta’addan kungiyar Shabab a Somalia amma hakan bai zama labara a duniya ba.
Lambar Labari: 3480697   Ranar Watsawa : 2016/08/10