iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Bangarori daban-daban a duniya na ci gaba da mayar da martani dangane da kisan da Isra’ila ta yi wa fitacciyar ‘yar jarida a Palestine Shireen Abu Akleh a jiya Laraba.
Lambar Labari: 3487283    Ranar Watsawa : 2022/05/12

Tehran (IQNA) A Maroko yau Laraba ne ake bude taron ministoci karo na 9 na kungiyar hadin gwiwa ta duniya kan yaki da kungiyar Daesh ko IS.
Lambar Labari: 3487279    Ranar Watsawa : 2022/05/11

Tehran (IQNA) - Bangaren hijabi na baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 29 a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3487216    Ranar Watsawa : 2022/04/25

Tehran (IQNA) An fitar da tilawar kur'ani mai tsarki juzu'i na 19 da muryar Qassem Radi'i, makarancin kasa da kasa .
Lambar Labari: 3487198    Ranar Watsawa : 2022/04/21

Tehran (IQNA) An girka tutar Haramin Hosseini a bangaren cibiyoyi da cibiyoyi na baje kolin kur'ani mai tsarki na kasa da kasa karo na 29.
Lambar Labari: 3487196    Ranar Watsawa : 2022/04/20

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani kudiri da ta ayyana ranar 15 ga Maris a matsayin ranar yaki da kyamar Musulunci ta duniya.
Lambar Labari: 3487061    Ranar Watsawa : 2022/03/16

Tehran (IQNA) Bayan shafe shekaru biyu ana dakatar da bullar Quaid 19, Oman na sake gudanar da gasar kur'ani ta kasa mai suna Sultan Qaboos.
Lambar Labari: 3487018    Ranar Watsawa : 2022/03/07

Tehran (IQNA) - An bude bikin baje kolin kayayyakin hannu na kasa karo na 35 na kasar Iran a ranar 29 ga watan Janairu a filin baje kolin kasa da kasa na dindindin na Tehran.
Lambar Labari: 3486892    Ranar Watsawa : 2022/01/31

Tehran (IQNA) cibiyar Darul kur'ani karkashin hubbaren Imam Hussain ta sanar da gudanar da taron kur'ani na kasa da kasa , wanda shi ne irinsa na farko.
Lambar Labari: 3486836    Ranar Watsawa : 2022/01/18

Tehran (IQNA) A cikin sabon sakonsa a yanar gizo, Mahdi Gholamnejad tare da daya daga cikin ‘ya’yansa, suna karanta Suratul Balad.
Lambar Labari: 3486638    Ranar Watsawa : 2021/12/03

Tehran (IQNA) ana shirin fara gasar kur’ani mai tsarki ta duniya ta mata zalla a birnin Dubai an Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3486564    Ranar Watsawa : 2021/11/16

Tehran (IQNA) An kaddamar da baje kolin kayan tarihin rayuwar Manzon Allah (SAW) da ci gaban Musulunci a Madina.
Lambar Labari: 3486482    Ranar Watsawa : 2021/10/27

Tehran (IQNA) shgaba Rauhani ya bukaci Switzerland ta kasance daga cikin masu bijirewa takunkuman Amurka.
Lambar Labari: 3484838    Ranar Watsawa : 2020/05/26

Wasu daga cikin jam’iyyun siyasa a Sudan sun nuna rashin amincewarsu da yunkurin raba siyasa da  addini.
Lambar Labari: 3484089    Ranar Watsawa : 2019/09/26

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana harin da Saudiyya ta kai a jiya kan fararen hula tare da yi musu kisan gilla a gundumar Hajjah ta kasar yemen da cewa abin takaici ne.
Lambar Labari: 3483444    Ranar Watsawa : 2019/03/11

Bangaren kasa da kasa , za a gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsai ta kasar Amurka a birnin Chicago.
Lambar Labari: 3482228    Ranar Watsawa : 2017/12/23

Bangaren kasa da kasa , mata musulmi a kasar Amurka a cikin wani fim mai suna lemar Allah da aka watsa a yanar gizo sun bayyana dalilinsu na saka hijabi.
Lambar Labari: 3480735    Ranar Watsawa : 2016/08/22

Bangaren kasa da kasa , wata kotun kasar Algeria ta yanke hukuncin daurin shekaru 5 a kan wani dan kasar da ya keta alfarmar kur’ani.
Lambar Labari: 3480709    Ranar Watsawa : 2016/08/14

Bangaren kasa da kasa , sarkin Sokoto ya yi kira da a bayr da ‘yancin yin addini yadda ya kamata a kasar tare da bayyana cewa barin mata sun saka hijabin muslunci hakkinsu ne.
Lambar Labari: 3480708    Ranar Watsawa : 2016/08/14

Bangaren kasa da kasa , Dan wasar Judun kasar Masar ya ki bawa abokin karawarsa bayahudena HKI hannu, a wasan da suka yi a jiya Jumma'a a Rio de genero
Lambar Labari: 3480706    Ranar Watsawa : 2016/08/13